google.com, pub-7039602827030546, DIRECT, f08c47fec0942fa0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta ce ta kama wani matashi da take zargi “ya ƙware” a satar akuyoyi a ƙaramar hukumar Kagarko da...
Akalla manoma 13 ne aka yi wa yankan rago, wasu da dama suka bace a wani hari da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne suka...
Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Hukumar Hisbah ta jihar Kano da ke Najeriya ta yanke wa wasu ‘yan daudu hukunci bayan sun yi shigar...
Rundunar tsaro ta Civil defence wato NSCDC a jihar Gombe ta bayyana cewa dakarunta sun kama mutum 76 da ake zargi ‘yan luwadi ne a jihar....
Ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa’iqamatis Sunnah ƙarƙashin Jagorancin Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau Shugaban Ƙungiyar na Ƙasa ta ziyarci Jam’iar datake ginawa na AS-SALAM domin duba...
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa sadaukarwar da suka yi bazai kasance a banza ba, yana mai cewa alkawuran da gwamnatin...
Kotun sauraron kararrakin zaɓen gwamnan jihar Kaduna ta fara sanar da hukunci ta manhajar Zoom. Tun farko an kafa majigi da kyamarori a kotun, inda daga...